<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Zo, mu yabi Allahnmu
 Don amfanin gonarmu.

[V2]
 KORUS
 Girma, jinƙai, ɗaukaka,
 Nasa ne har abada.

[V3]
 2) Shi ya shirya ƙasa kuwa,
 Mun sami amfaninta.
 Korus

[V4]
 3) Rana kuwa ya halitta
 Don mu sami zafinta,
 Korus

[V5]
 4) Ya aiko da ruwa ma,
 Har yabanya la yi ƙyau.
 Korus

[V6]
 5) Don jamalin duniya,
 Ƙwaya da mabunƙusa.
 Korus

[V7]
 6) Da godiya mu ke kawo yau
 Amfanin gonakinmu.

[V8]
 Wurinka, Maɗaukaki,
 Ubanmu, Mahalicci.</lyrics>
<title>Zo, Mu Yabi Allahnmu LW336</title>
<hymn_number>336</hymn_number>
</song>